Wednesday, 23 October 2019
Bidiyo: Dr Muhd sani Umar R/Lemo Yayi Martani Mai zafi Akan Yaran Da Aka Sace A Arewa Anka chanza musu Addini

Home Bidiyo: Dr Muhd sani Umar R/Lemo Yayi Martani Mai zafi Akan Yaran Da Aka Sace A Arewa Anka chanza musu Addini
Ku Tura A Social Media


Ina fatan duk musulmi ya tsaya ya kalli wannan bidiyo daga farko har karshe domin jin irin yadda Dr rijiyar lemo yayi bayyani da Allah wadai da sace yara musulmi ana chanza masu addini.
Inda yake ragarggazar wata yar boko da tace
"Idan abun da yafi damunta na mayar da yaran bayyu  wanda yayi mata raddi mai zafi"
Ga dai Bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: