Thursday, 10 October 2019
Anyi Barazanar Kashe Matar Sani Danja Mansurah Isah Akan $1500 ( Kalli Hotuna)

Home Anyi Barazanar Kashe Matar Sani Danja Mansurah Isah Akan $1500 ( Kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media

Wannan wani bayyani ne da munka samo muku wanda wasu yan damfara nayi wanda a turanci ake kira da "Yahoo boys" wanda sunka yi mata magana a WhatsApp Messenger. Wanda ta saki a shafinta na Instagram shine zamu kawo muku chat dinta da su yadda ta kaya.


Ga jawabin matar jarumin da tayi a lokacin da zata dora hotunan chat dinsu a shafinta na instagram wanda bazamu kara ko murage daga abinda tace ba

"Mean while. Am battling with this Yahoo guy for some days now. He is threatening me and say someone ask him to kill me but i should send him 1,500 dollars to save my life. Well I no blame am ohhh. If i save my life from him who will save me from Allah when my time is over? What they don't know is that, there are some people who are not afraid to die anytime any moments. Wallah da ina da tsoro ne ko ina tsoron mutuwa, banzanyi aikin taimakon da nakeyi ba. Kauyukan da nake shiga wallah da banzan shige suba. Naje kauyen da sunyi shekara 50 bako bai shigo musu ba, nashiga na fito lafia da ikon Allah. Na hau  dutse,  na tsallaka ruwa, nabi kale kwale,  naje a mota, na hau doki. Mai ya rage min kuma? Mtsswwww. Stupid kawai. Wallah banso na bashi amsa ba sai da ya biyo ni ta WhatsApp danaki reply dinshi a Email dina.
OGA +66984546412 make I tell u something if u kill me I will be very happy.  Coz daman can inata tunanin zunubin danayi a baya ga Adduan neman yafiya.  Kaga komai cikin sauki kenan.
Onyara
Oloshi
Dan iska
Ómò alé.
If I get 1,500 dollars do u think I will be on Instagram now? Eheheheh I fon don dey chill right now with friends aradu."
Ga ita kuma nata amsa masa da tayi.Sai kuma sakon da ya turamata email dinta shima gashi nan ku gani.Share this


Author: verified_user

0 Comments: