Tuesday, 1 October 2019
Ali Nuhu Ya Taya Adam A zango Murna Zagayowar Ranar Haihuwarsa Kalamai Masu Hikima

Home Ali Nuhu Ya Taya Adam A zango Murna Zagayowar Ranar Haihuwarsa Kalamai Masu Hikima
Ku Tura A Social Media

A yau ne jarumi adam a zango yayi murna zagayowar ranar haihuwarsa inda Ali Nuhu ya yi murna zagayowar ranar haihuwar jarumin ,ya tayashi inda shi Ali Nuhu yayi posting a dandalin sa na murna zagayowar ranar haihuwarsa wanda ya dauki hankalin mutane wanda Mutane kusan Dubu daya nayi martani akai.

Ga irin yadda yayi posting din a dandalinsa na instagram.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: