Sunday, 29 September 2019
Yadda Za'a Fara Nuna Sabon Fim Din Wasan Barkwanci 'Gidan Badamasi' A Tashar Arewa24 Tv

Home Yadda Za'a Fara Nuna Sabon Fim Din Wasan Barkwanci 'Gidan Badamasi' A Tashar Arewa24 Tv
Ku Tura A Social Media


#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba. \
#GidanBadamasi. Sabon shirin zai fara zuwa a makon farko na watan Octoba.
A tashar arewa24channel


Shirin @nazir_adam_salih
Daukar hoto @nelcon_24
Labari @falalu_a_dorayi
Tsarawa @nazir_adam_salih
Bada Umarni
@falalu_a_dorayi
@nasiralikoki
@muhammadmisardauna
Yan Wasa
@gidanbadamasi
@Nuradandolo
@magajiibrahimmijinyawa
@adizatou
@sulaiman_bosho
@tijjani_asase
@mustapha_nabraska
@official_ummahshehu
@hauwawaraka1
@real_hawwa_ayawa
@horodanmama1
@aminumirror
@real_ibrahim_yala
@sani_dan_gwari
@dorayifilms


Muna gabatar muku da (MADINAH) @hauwawaraka1
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya.  #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
#GidanBadamasi.
Sabon shirin zai fara zuwa a makon farko na watan Octoba.
A tashar @arewa24channel

Muna farin cikin gabatar maku da Umma Shehu Itace A Matsayin ZULLAZIYYA (ZULY) a cikin shirin sabon wasan barkwanci mai dogon zango, mai taken #GidanBadamasi. Sabon shirin zai fara zuwa a makon farko na watan Octoba.
@official_ummahshehu
A tashar @arewa24channel
Ga kadan daga cikin wannan shirin


Share this


Author: verified_user

0 Comments: