Sunday, 15 September 2019
Video : Subhanallahi! Kalli Bidiyon Duk Halitta Allah Kacin Kaf Babu wanda Yakai Sayyadina Aliyu Dajara ba _ Cewar Zazzaky

Home Video : Subhanallahi! Kalli Bidiyon Duk Halitta Allah Kacin Kaf Babu wanda Yakai Sayyadina Aliyu Dajara ba _ Cewar Zazzaky
Ku Tura A Social Media
A cikin wannan bidiyo da Hausaloaded blog yakawo muku babu wanda ya kai Sayyadina Aliyu (R.A) daraja ba ko da shi mala'iku ne ko annabawa inda a ciki yake fadin ko shi jibirilu ne shi,ko Ahzarafilu ne ko mika'ilu bai kai Ali daraja ba.

Inda a nan yake kawo sunayen annabawa kamar haka:-
Ko ibrahimu ne shi ko musa ko Isah bai kai ali daraja ba.
A cikin fadin sunayen Annabawa babu girmawa Ya subhanallahi.
Ga bidiyon nan kasa domin kallo kuji da kunnuwanku.Share this


Author: verified_user

0 Comments: