Sunday, 15 September 2019
VIDEO : kalli Bidiyon Tsokancin Mawaki Baban Chinedu Kan Baiwa Dr Pantami Minista

Home VIDEO : kalli Bidiyon Tsokancin Mawaki Baban Chinedu Kan Baiwa Dr Pantami Minista
Ku Tura A Social Media


Baiwa Pantami Minista a gwamnatin Buhari yayi matukar baiwa al'umma Nijeriya mamaki sosai.
Inda wasu ke ganin wannan malami bai dace da ya karbi tayin wannan kujera ba,yayinda wasu kuma najin dadi da murna ganin irin manya manyan malamai sun fara samun manya mukaman gwamnati a Nijeriya.

Irin wannan shi zai kawo cigaba a kasa ganin malamai cikin harkokin musulunci ba jahilai ba.
Shiyasa shafin Hausaloaded.com ya samu muku tsokacin da shaharren mawakin nan na siyasar Nijeriya baban Chinedu yin martani ko ince tsokaci irin bidiyoyin da suke yawo a filin sada zumunta na fesbuk da instagiram.
Ga bidiyon nan kasa


Share this


Author: verified_user

0 Comments: