Wednesday, 25 September 2019
Video : Kalli Bidiyo 'Yan Kwankwasiyya Sun Yi Wa Sheik Pantami Ihun 'Ba Ma Yi' A Kano

Home Video : Kalli Bidiyo 'Yan Kwankwasiyya Sun Yi Wa Sheik Pantami Ihun 'Ba Ma Yi' A Kano
Ku Tura A Social Media


Siyasa Ko Jahilci....

Daga Bappa Abubakar

Nayi mamaki matuka Danaga wasu yan kwankwasiyya marassa Daraja makiya son cigaban kasarmu Da zaman lafiyan A Najeriya Sunayiwa Sheikh Dakta Isa Ali Pantani Ministar Sadarwa Najeriya ihu, Wai Hujjarsu shine Nigeriya sai Kwankwaso suna tayi masa ihu, Cikin jahilci da rashin sanin Darajar Manyan

Wannan yakara tabbatarmin da cewa jahilai sunfi yawa A cikin yan kwankwasiyya
Basusan darajar malaman Addini ba, balantana susan darajar wani, Wannan shiya tabbatar mini da cewa basu da daraja,

Ubangiji Allah Kaine Kayi Sanadiyar Daukakar Wannan Bawan Naka Bisa Mulkin Ka Da Hikimomin Ka Da Ilimin Ka.

Ya Allah Ga Wadansu Yahudawa Da Makirai Sun Sakoshi Gaba Da Nufin Ganin Kasawar Sa Da Gazawar Sa Bisa Matsayin Da Ka Kaishi.
Ya Allah Muna Tawassuli Da Ayukkan Mu Na Alkhairi Wanda Kasan Munyi Sune Domin Ka Ka Taimake Wannan Bawa Kayi Masa Jagora Ka Kara Daurashi Akan
 Wadanda Suke Son Ganin Bayansa


GA bidiyon Nan KasaShare this


Author: verified_user

0 Comments: