Kannywood

VIDEO : Kalli Bidiyo Wata sabuwa An Kama Dan Boko Haram A Kannywood inji SadiQ sani sadiQ

A yau shafin Hausaloaded blog yasamu wani labari da jarumi sadiq sani sadiq ke magana akan rigista wanda har yake furta cewa akwai dan boko haram da yazo masana’antar kannywood anka kama shirya masa fina finai sai daga bayya anka gane dan boko haram ne.
Amsar wannan zance da jin cikakken shi sai ku kalli wannan bidiyo.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button