Tuesday, 10 September 2019
VIDEO : kalli Bidiyo Tirkashi! Dambe Ya kaure Tsakanin producer Abubakar Bashir Mai Shadda Da Jarumi Ali Dawayya

Home VIDEO : kalli Bidiyo Tirkashi! Dambe Ya kaure Tsakanin producer Abubakar Bashir Mai Shadda Da Jarumi Ali Dawayya
Ku Tura A Social Media
A cikin masana'antar kannywood wani rikici ya ɓarke tsakanin babban furudusa Abubakar bashir mai shadda da jarumi  Ali dawayya wanda mutane sunka fi sani da Aje kafteriya.

Wannan lamari a afuku ne shekaranjiya wanda a kullum shafin Hausaloaded.com yana kokari wajen kawo muku shahihin labari dauke da madogaro wanda baya kawo muku labarin ƙamzon kurege.

Wanda channel din tsakar gida ne ta kawo wannan bidiyo a shafinta na Youtube, wanda zaku ji irin wannan furodusa yake kumfar baki.
Ga bidiyo nan kasa.Share this


Author: verified_user

0 Comments: