Saturday, 28 September 2019
Video :Kalli Bidiyo Sabon Martani - Malam Addini Ya kuma Aikawa Adam A Zango Martani mai Zafi Karo Na Biyu

Home Video :Kalli Bidiyo Sabon Martani - Malam Addini Ya kuma Aikawa Adam A Zango Martani mai Zafi Karo Na Biyu
Ku Tura A Social Media


Bayan wannan malamin addinin yana karatu a Masallaci sai yana bayani akan Sabuwar duniya sai yace akwai na yaɗuwar yahudanci sai yayi misali da abinda jarumi adam a zango ya fitar na Sabon Sarki New audition.

Wanda yace ya nemi yan mata kasa da shekara Goma sha takwas 18yrs da za'a haskakasu a cikin sabon shirin.

Wanda yace irin wannan ya dauki damarar rusa tarbiyyar yara yan mata ne.
Daga baya shi kuma jarumi adam a zango yayi masa raddi to shine shima malamin ya wanke kansa.
Ga bidiyon nan kasa.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: