Thursday, 5 September 2019
Video : kalli Bidiyo Ran Maza Ya Tace Babban Chinedu Ya Mayarwa Da Afakallahu Martani mai Zafi Akan Rigista

Home Video : kalli Bidiyo Ran Maza Ya Tace Babban Chinedu Ya Mayarwa Da Afakallahu Martani mai Zafi Akan Rigista
Ku Tura A Social MediaShahararren jarumin shirya fina finai kuma mawakin siyasa karkashin jam'iyar apc babban chinedu ya mayar da martani mai zafi akan cewa kowa sai yazo yayi rigista na kungiyar masana'antar kannywood.

Wanda baban Chinedu yace wannan karya ne kai ba shugaban kannywood bane,kai ba kowa bane a masana'antar kannywood ba.
Kai dan maulan yan fim ne ga yan siyasa.
Ga bidiyon kasa domin jin abinda yake  fadi da bakinsa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: