Kannywood

Video : kalli Bidiyo Jaruma Ladi Mutukaraba Tayi Tsinuwa Da Jan Allah Ya Isa Ga Duk Wanda Ya Dau Hotonta Tsirara Ya Baza

Idan dai baku manta ba shafin Hausaloaded.com ya kawo muku irin martanin da tsohuwar jarumar shirya finafinain hausa wato Mansurah Isah matar Shahararren jarumi Sani musa danja akan rashin lafiya yarta ta.da kuma irin yadda kannywood celebrities sunka mayar mata da Martani sai gashi kawai.
Su rukayya dawayya da kuma samira ahmad da sai sauransu sunje har gidansu.
Domin jin  irin yadda tayi tofin Allah tsine da sai ku kalli wannan bidiyo.
Ga bidiyon nan kasa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?