Tuesday, 3 September 2019
Video : kalli Bidiyo Malamai Sun Dauki Zafi Akan Yadda Gwamna Wike Ya Rushe Masallacin Juma’a Na Musulmai A Porthacourt

Home Video : kalli Bidiyo Malamai Sun Dauki Zafi Akan Yadda Gwamna Wike Ya Rushe Masallacin Juma’a Na Musulmai A Porthacourt
Ku Tura A Social MediaA cikin wannan bidiyo yana da Kyau ga duk Musulmi ya tsaya yaji bayyani daga farko har karshe domin jin irin yadda Dr Abdullahi Usman Gadon Kaya yayi bayyani tiryan tiryan domin kasan yadda al'amarin yake a wajen kai musulmi dan Nigeria.

Irin yadda wike yayi ikirari da cewa jaharsa ta kiristoci ce , da kuma jin yadda yadda yayi martanin akan gwamnatin tarayya da kuma Wakilanmu na gaskiya da kuma yan majalisar mu zasuyi tsaya kan wannan lamari.

Sa'a nan da yadda yayi bayyani kan yadda yan bokonmu  musulmi ya dace su fito suyi, yanzu ne zasu nuna mana eh sunyi boko.

Sa'a nan kuma muna jiran sarakuna da shehu usman danfodiyo ya baiwa tuta da rawunna zasu amfani wajen kare addini Allah.
Ga bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: