Saturday, 28 September 2019
Soyayya Ruwan Zuma : Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa Da Nuhu Abdullahi

Home Soyayya Ruwan Zuma : Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa Da Nuhu Abdullahi
Ku Tura A Social Media

Jarumai shirya finafinan hausa nuhu Abdullahi da fati Abdullahi wanda ake kira da fati washa.

Wannan alaka sosai ta nuna akwai soyayya sosai tsakanin wannan jarumai wanda idan baku manta ba ya taba furta cewa zai iya aurenta.


To da duk alamu akwai son juna sosai tsakanin su.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: