Wednesday, 4 September 2019
Shugaba Buhari ya zartar da wannan hukunci ga Kasar Afrika ta kudu.

Home Shugaba Buhari ya zartar da wannan hukunci ga Kasar Afrika ta kudu.
Ku Tura A Social Media


Daga Shu'aib kabir.

Nafarko - Kiran gaggawa ga jakadan Nigeria ya dawo Gida Nigeria.

Na Biyu - Nigeria ta bazata halacci taron tattalin arzin Africa ba, wanda aka shirya yinsa a kasrmar Afrika ta kudu.

Na Uku - Nigeria zata rufe offishin jakadancin kasar Afrika ta kudu.

Na Hudu - Gwabnatin Nigeria ta tura jiragen sama guda hudu domin dawo da 'yan Nigeria gida.

Masu karatu mai zaku ce game da wannan hukunci na Gwabnatin tarayya ?

Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. Ni wallahi bai burgeniba Kuma ni masiyisane saboda anan gida Nigeria ga rusa masallachi da gwamnan rivers yayi ba maganaba da Kuma Kama yan achaba da gwamnatin Lagos tayi du Bai magana ba Wanda idan yan areawa da musulmi auka day mataki kasar zata iya hargitsewa sai akan yan wasu tsiraru ni wallahi ban San wani hausa Fulani musulmi da yake soth Africa yana neman kudiba duk yawancinsu intamueane Wanda ba kaunarka sukeba bale yankiba

    ReplyDelete