Wednesday, 18 September 2019
Shin Da Gaske Maryam Yahya Ta Mutu ?

Home Shin Da Gaske Maryam Yahya Ta Mutu ?
Ku Tura A Social Media


Wani sabon al'amari ko jita Jita da ke yawo a shafin sada zumunta na fesbuk ne wannnan labari wasu a wasu dandalin sada zumunta da ake cewa ta mutu.

A jiya ne misalin karfe 10:42pm wannan jaruma tayi wani dan guntun bidiyo mai dauke da jawabi kamar haka

"Assalamu alaikum sunana maryam yahaya kamar yadda na ji ana ta yada jita jitar na mutu, ina nan da raina cikin koshin lafiya.

Lokacin mutuwa na baiyi ba idan yayi dole sai na mutum naji a fesbuk anata yadawa ni ko fesbuk bana yi.

Wasallam nagode masoyana."

Domin kara yadda ga masoyanta wanda sunka fara yarda da wannnan labari shiyasa mu Hausaloaded munka dauko wannan sanarwa daga shafin jarumar domin idan kunka latsa zaku iya kallon Bidiyon.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: