Sunday, 29 September 2019
Sheikh Dahiru Bauchi Ya Bada Tallafin Naira Milyan 25 Ga Gidauniyar Sheikh Sharif Saleh Maiduguri (Cikin Hotunan)

Home Sheikh Dahiru Bauchi Ya Bada Tallafin Naira Milyan 25 Ga Gidauniyar Sheikh Sharif Saleh Maiduguri (Cikin Hotunan)
Ku Tura A Social Media


Daga Rayyahi Sani Khalifa

A yau 29 ga watan Satumba aka bude taron gidauniyar Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Maiduguri mai taken SHEIKH SHARIF SALEH ISLAMICCENTRE (SHISIC), a dakin taro na National Conference Centre dake Abuja.

Taron ya kunshi manyan jami'an gwamnati da masu hannu da shuni, inda manyan baki suka yi ta bada gudunmawa.

A nasa gudununmawan Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi a madadin shi kansa da iyalansa ya bada gudunmawan kudi naira milyan ashirin da biyar (25,000,000)

Allah ya sa albarka a wannan aikin alkairi, amin.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: