Tuesday, 3 September 2019
RAWA DA WAKA A FIM: An Sa Sabuwar Doka A Kano

Home RAWA DA WAKA A FIM: An Sa Sabuwar Doka A Kano
Ku Tura A Social Media

Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano ta sa sabuwar doka GA masu shirya fina-finan Hausa.  Shugaban Hukumar Malam Isma'il Afakallahu ya shaidawa SARAUNIYA cewa, daga yanzu kowane wajen hada kida da waka (Studio) zai rika rufewa karfe 10:00 na dare.

Sannan sitidiyo ba wajen kwana ba ne don haka an hana kwana a ciki don kaucewa faruwar badala.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: