Tuesday, 10 September 2019
MUSIC : Sababbin Wakokin Garzali Miko Guda Hudu (4)

Home MUSIC : Sababbin Wakokin Garzali Miko Guda Hudu (4)
Ku Tura A Social MediaWannan wasu sababbin wakokin Matashin mawaki wato Garzali Miko wanda sunyi matukar burgewa amma wannan wakokin audio ne , sai nan gaba jarumin Zaiyi aiki na video ne.
Wanda shine a kullum Hausaloaded.com take kokarin kawo muku wakokin wannan matashin mawakin.
Ga wakokin kada ku manta kuyi Downloading da share Zuwa ga abokanku.

1. Garzali Miko - Zan sha Madara

2. Garzali Miko - Jijiga

3. Garzali Miko - Sabo da Rashi4. Garzali Miko - Cikin RaiShare this


Author: verified_user

0 Comments: