Monday, 9 September 2019
MUSIC : Ahmad Shanawa - Kamar Da Wasa (official Audio)

Home MUSIC : Ahmad Shanawa - Kamar Da Wasa (official Audio)
Ku Tura A Social Media


A yau ma munzo muku da wakar ahmad shanawa babban chakwai wanda yazo muku da Sabuwar wakar sa mai suna "Kamar Da wasa" wannan dai wakar soyayya ce.

Uwa uba kuma wakar slow music wanda wakar Gaskiya tayi dadi sosai wanda duk mai soyayya namiji da mace zasu ji dadin wannan wakar.
  

Share this


Author: verified_user

0 Comments: