Wednesday, 25 September 2019
Matsalolin Mahaifa Dasuke Hana Haihuwa

Home Matsalolin Mahaifa Dasuke Hana Haihuwa
Ku Tura A Social Media


Masana sun yi bayanin abubuwa da yawa masu hana samun ciki. Amma ga guda uku masu muhimmanci za mu yi bayaninsu: dakuma magani da yadace

1⃣ ZAFIN MAHAIFA
Wannan matsala idan yai yawa a cikin mahaifa yana iya sanya maniyyi idan ya shiga ciki sai zafin yai masa yawa sai ya rube, domin maniyyi yana kasancewa a cikin mahaifa kwana arba'in kamar yadda ya tabbata cikin hadisi Manzon Allah (S.A.W) yace: "Hakika dayanku ana hada halittarsa a cikin mahaifiyarsa kwana arba'in yana digon maniyyi, sannan ya koma gudan jini misalin kwana arba'ir sannan ya koma tsoka kwana arba'in". sadaKa Rasulullahi (S.A.W).
to. Idan maniyyi ya shiga cikin mahaifa  wannan zafin madaidaici shi zai fara dukan maniyyi sai ya fara zama kamar jini- jini zuwa kwana arba'in sai ya daskare ya zam soka Idan mahaifar mace tana da zafi da yawa kafin kwana arba'in sai zafin yaiwa wannan maniyyin yawa sai ya rube. Kaga ciki ba zai samu ba.


ALAMOMIN WANNAN CUTA TA ZAFIN MAHAIFA ITA CE:

I Ciwon mara mai daurewa
2- Wasan al'ada
3. Ganin jinı dunkule-dunkule lokacin al'ada.
MAGANINSA
Sai ki nemi sanya da shammar da albabunaj da zuma i sai ki tafasa su sai ki ringa sha sau uku a rana.

:2⃣ MATSALA TA BIYU SANYIN MAHAIFA

Wannan shine ake ce masa sanyin mahaifa. Shine idan maniyyi ya shiga cikin mahaifar sai sanyi yaí masa yawa sai ya kasance yafi yadda ake bukata saboda haka  ciki ba zai samuba   donmin yana zarce kwana arrba'in yana matsayin maniyyi bai koma jini ba, don haka ciki ba zai samuba.

ALAMUN SANYI MAI HANA HAIHUWA

1- Fitar farin ruwa ta gaba.
2- Warin gaba
3- Kaikayin gaba.
4- Daukewar sha'awa.
5- Jin motsi a ciki.
Munda sababin hadi
MAGANINSA
asamu Tafarmuwa gwangwani daya.
ridi gwangwani biyu.  Kaninfari cokali biyu. jan algarif gwangwani daya adaka arika dafawa anasha kamar shayi sau3 arana

MATSALA TA UKU ITACE: NAMJIN DARE-

Shine wani aljani da yake iya aurar budurwa ko matar aure. Yana hana budurwa aure. Ita kuma matar aure ya hanata haihuwa ko hanata zaman lafiya da miji. Alamunsa sun hada da:
1- Mafarkin jarirai.
2- Mafarkin wani na saduwa dake.
3- Bacin rai Da faduwar gaba.
4- Mafarkin ruwa
5- Yawan ciwon kqi
6- Jin motsi a ciki kiji kamar kina da ciki, sai an yi (scanning) ace miki babu komai a ciki.
7 Idan budurwace da maganar aurenta ya taso sai ya lalace.
8- yawan Damuwa da rama ko Kiba mara misali Wannan sune kadan daga cikin alamun Namijin dare
Munda hadaddensa.

MAGANINSA

Duk matar da ta kasance tanada wannan matsala sai tasami , sassakin kargo da sassaken maje ahada da  khintit arika tafasawa Ansha kofi daya sau 3 arana
*MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*
 *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace b allah sarki*
*Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*
 *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare*      
*MALLAKAR MIJI*
Akwai na mallakar miji ko mallakar saurayi sannan akwai na farin jini
✔ *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki*
✔ *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*
✔ *Akwai maganin gashi da na gyaran jiki*
✔ *akwai sabulayya d turarukka humra da sauransu*
✔ *akwai hadin gyaran gaban macce*
✔ *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*
✔ *akwai magungunan karfin maza d rashin saurin release akwai na karfin azzakari*
✔ *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*
*Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*
✔ *Muna gyaran amarya complete settings ango ya dingi ihu a daren farko yana fadin nabaki babata*
✔ *Muna yiwa matar da ta haihu hadi domin gyaran jikinta da kuma dawo da ni'imar ta kamar bata haihu ba*
               ��   *@*
WhatsApp ✆ +2348037538596
Sirrin・ℛιrε・ℳiji
Kaduna Nigeria
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ

Share this


Author: verified_user

0 Comments: