Wednesday, 25 September 2019
Masha Allah : Nazir M Ahmad Yayi Magana Akan Abinda Ya Faru Da Dr. pantami cikin Hikima

Home Masha Allah : Nazir M Ahmad Yayi Magana Akan Abinda Ya Faru Da Dr. pantami cikin Hikima
Ku Tura A Social Media

Masha Allah sarkin waka nazir m Ahmad yayi magana cikin hikima wanda duk mabiyansa sunyi irin wannan posting da yayi na dr isah ali Pantami irin abun da ya faru jiya a jahar kano.

Shine shafinmu na Hausaloaded zata kawo muku daga link daga wajensa domin idan mutum na bukatar karanta martanin mutane sai ya shiga.

Yayi magana akan Duk wanda yabar lamarin sa ga Allah yana tare da shi

"Ka kiyaye Allah zaka sameshi a gabanka... Allah ya karawa malan juriya amin"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: