Thursday, 12 September 2019
Martanin Baban chinedu Akan Kama Nazir M Ahmad

Home Martanin Baban chinedu Akan Kama Nazir M Ahmad
Ku Tura A Social Media


Daman dai mun gayamuku shafin Hausaloaded blog zaiyi iya kokarinsa wajen tattaro muku labarai ankan wannan lamari to yanzu gashi munzo muku da martanin shaharren mawakin nan na kannywood babban chinedu.

Ja jawabin da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta


"Allah sarki dazu muke magana dakai naziru kacemin ance Sai ankaika gidan yari Koda laifi kobabu nace kayi hakuri haka rayuwa take abin tambaya anan shine ance Ana tuhumar NAZIRU da kasakin ALBUM Abaya batare da antaceba  to duk wandaketare dasu bawanda baisaki ALBUM ba musamman nasiyasa harninan danake rubutun nasaki album Amma badama atuhumeni da Album din Saboda tare mukafito da babban mawakinsu aciki kaga munci banza Kenan Amma dayake Kai anrainaka Sai akace kasaki album bakataceba wallahi duk wakokin damukayi bawanda muka tace ninabugo wasu daga cikinsu a Lagos tare mukaje da afakallahu Lagos wurin aikin ALBUM din innai karya yakaini kotu mana Aina isa dauri. 

Albundin a Lagos mukayi wakar a Lagos akayi Editing a Lagos aka bugo ALBUM din. wakar batashigo kano a Sai Radda zamu saketa Wallahil Azim ba atacetaba muka saketa Kuma duk aikin wakar tundaga farko har karshe taremukayi da Afakallah Allah karabamu da ZALUNCI Amin.." 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: