Thursday, 12 September 2019
Martanin Ali Nuhu Akan Kama Nazir M Ahmad Sarkin waka

Home Martanin Ali Nuhu Akan Kama Nazir M Ahmad Sarkin waka
Ku Tura A Social Media

Shima dai a wannan karo jarumi kuma babba a cikin masana'antar kannywood yayi magana akan kama nazir m ahmad

Ga jawabin da yayi

"Rokona ga hukumar tace fina finai ta jihar Kano shi ne a dubi alamarin nan a yi sassauci ga kaninmu kuma abokin sana'armu @sarkin_wakar_san_kano. Allah ya kawo maslaha cikin gaggawa, amin."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: