Thursday, 12 September 2019
Martani Mansur Make up Mai Zafi Akan kama Nazir M Ahmad Sarkin waka

Home Martani Mansur Make up Mai Zafi Akan kama Nazir M Ahmad Sarkin waka
Ku Tura A Social Media


Kada ku shagala kuci gaba da bibiyar shafinmu Hausaloaded blog domin kawo muku martanin jaruman kannywood akan kama shahararren mawaki nazir m ahmad sarkin wakar san kano.

Ga shima nashi jawabi a da yayi.


"Waime yasa su yan APC din kano basayin laifine sai yan PDP din kano gaskiya hukumar film din kano babu shuwagabanni nagari komadai menene bazaku dawwama akaiba dole ku mutu koku sauka wannan ba adalci bane kuma ku baa dalaibane mukanmu yan kannywood dinma bamusan kanmuba baikamata mubari ana shuwagabantarmu ba kuma ana wulakantamu kodayake wadanda ake tunanin manyane suka wulakanta kansu kuje kuji abinda @babanchinedu yafada idan sun isa shi sukamashi mana kuna daure mutane kamar kuna daure dabbobi"


Share this


Author: verified_user

0 Comments: