Kannywood

Mansurah Isah Tayiwa Isma’il Afakallahu Wankin Babban Bargo A Kasuwa Tayi Masa Kaca Kaca

Abubuwan da suke faruwa a kannywood wanda yake da nasaba na kama manya manyan jarumai da mawaka wanda a karkashin Isma’il Afakallahu keyi.

Sai gashi Mansurah Isah yayi masa wankin babban bargo a kasuwar sada zumunta.

Ga dai jawabinta a kai tsaye.

Assalam alaikum. Ina yiwa kowa fatan alheri. 
Uncle afakallahu kayi hakuri da abinda zance. Nasan ba hurumina bane. Amma u are our father all of us. Domin duk matsayin da muke dashi ko shekarun dake kan wassu da suka girme ka, tabbas Allah ya daura ka akan mu duka. I could remember lokacin da kuke yawo da kai da maigidana domin a sauke rabo. Da asuba kake zuwa gidan mu ku fita office office kuna kuka akan cin mutunci da cin zarafin da yakewa yan film. Amma to my own surprise sai naga exactly the same Allah ya jarabce ka dashi kaima. 

Wani mutum ya taba gaya min wata kalma yace
Adinga kokari ana yiwa dan Adam huzuri domin baa san dalili ba. Kaga bakuyiwa rabo huzuri ba kuma Allah ya nuna muku kai da sani danja.
A matsayin ka na shugaba wanda yake son abishi.


Abu na farko da ya kamata kayi shine ka jawo kowa jiki, da wanda yake sonka da wanda baya sonka, sai kaga kowa yabi ka. Kai baka ga yanda yan siyasa suke bane? Har siyan loyalty na makiyin su sukeyi domin ya bisu su samu bakin magana. Siyasa na karanta kuma naji yanda philosopher na politics suka fassara ta
Aristotle yace
Who get what when and how
Karl max yace
There is no politics without anarchy
David Easton in his identification of the political system with the “authoritative allocation of values for a society.”
So u can see u don’t create yourself enemy, you try to make many friends than more enemy.
Domin let me tell u something all those things will definitely core back to u. Alokacin da kake neman wani matsayi manyan da kake bi, su zasu ce kar a baka dan zakayi zafi sosai. 


General Muhammad buhari as example kalli wahalar dayasha kafin ya zama president? Domin abinda yayi abaya ne yasa aka ki alokacin. Dan haka akwai abinda you can over look, wallah duk matakin da zaka dauka, kafin ka haiwatar dashi, wanda suke a karkashin ka sune suke zuwa su fada cewa zakayi kaza. Kuma ance in wani yazo ko ya kawo film bazaka bashi certificate ba. Koni naji wannan da kunne na ana gayawa wani producer. So you need to re strategies your moves and know uba baya sanadiyar bata rayuwan yaran shi, sai dai ya rufa musu asiri ko ya gyara. I rest my case here.
Allah ya bawa kowa hakuri.
Allah yasa mu gyara
Allah yasa mu gane.”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *Back to top button