Sunday, 1 September 2019
Mansurah Isah Ta Mayar Martani kan Rashin Lafiya Ladidi Muhammad Mai Zafi

Home Mansurah Isah Ta Mayar Martani kan Rashin Lafiya Ladidi Muhammad Mai Zafi
Ku Tura A Social Media

Tsohuwar jarumar masana'antar kannywood kuma matar tauraron shirya finafinai na kannywood sani musa danja wato Mansurah Isah yayiwa shafin instagram mai suna kannywood celebrities akan irin posting din yan fim musamman na rashin lafiyar Ladidi Muhammad da take fama da cancer.

Ga jabawabin jarumar


"KANNYWOOD CELEBRITIES BAKAYI MANA ADALCI BA. AT LEAST U COULD HAVE CONTACTED 2 TO 3 PEOPLE N SEE OF BASUYI KOMAI BA AKAI, SANNAN SAI KA KAI GABA. WE CHART TIME TO TIME ME N U BUT BAKA GAYA MIN BA. SANNAN INA SON KA SANI U USE OUR PICTURES TO GAIN FOLLOWERS AT LEAST U COULD HAVE PROTECT OUR HONOR AND SAVE OUR FACE. BA WANI KO WATA YAR FILM DATA SAN BATA DA LAFIA. AND WE WILL NEVER USE YOUR ACCOUNT TO SEND HER MONEY. WE KNOW HOW TO CONTACT HER.

Kai kasan akwai alot da zakayiwa magana kuma zasuyi wani abu akai. We are taking about Cancer here pls. Ba karamin cuta ne ba balle ma at this stage it won't be easy. Am sure ko Gabon ko tsamiya kayiwa magana wallah ba wanda zaiji. 
At least ko kare ne yake amfana da kai wallah zai kare ka a duk inda ya ganka ko wani naka balle mutum. 
And masu zagin mu, do u think if someone did not tell u their pains akwai yanda zaka iya taimaka musu ne? Dole ba sai ka sani ba? We all have our own family to look after and a lot of friends. Wanda ya kawo maka kukan shi, shi kake sharewa hawaye. 
Allah ya bata lafia ameen."

Wanda nan take jaruma rukayya dawayya tayi martani akan posting dinta.

"Wlh koni bansaniba saidai kawai nagani a social media.  Ai sani indomie shine yafara posting a page dinshi kafin kowa yayi. 🤨yakamata afara fadamana Dan ansan zamuyi iyakacin abinda zamu iya."

Sai dai suna masu amfani da shafin na kannywood celebrities sunyi martanin akan posting dinta.

"Don't judge what u don't know @mansurah_isah av never post such things on my page using my account no or anything like that on Instagram , I have no problem with such things in the industry because we're promoting the industry stuffs with no regards nd supports only few of you are supporting us nd give us courage on  what we're doing . nd I'd not post her picture on my own I was  informed to do so. 
I'm also in the industry not just a blogger I'm a member of the industry anything that goes nd come we are in nd we'll answer the name. Sincerely speaking you'll not make it serious idan ba posting akayi ba haka kuke only few of you cares. Thank you with full of respects. #kannywoodcelebrities"

Ga dai shin mai son karin bayyani sai ya garzaya

View this post on Instagram

KANNYWOOD CELEBRITIES BAKAYI MANA ADALCI BA. AT LEAST U COULD HAVE CONTACTED 2 TO 3 PEOPLE N SEE OF BASUYI KOMAI BA AKAI, SANNAN SAI KA KAI GABA. WE CHART TIME TO TIME ME N U BUT BAKA GAYA MIN BA. SANNAN INA SON KA SANI U USE OUR PICTURES TO GAIN FOLLOWERS AT LEAST U COULD HAVE PROTECT OUR HONOR AND SAVE OUR FACE. BA WANI KO WATA YAR FILM DATA SAN BATA DA LAFIA. AND WE WILL NEVER USE YOUR ACCOUNT TO SEND HER MONEY. WE KNOW HOW TO CONTACT HER. Kai kasan akwai alot da zakayiwa magana kuma zasuyi wani abu akai. We are taking about Cancer here pls. Ba karamin cuta ne ba balle ma at this stage it won't be easy. Am sure ko Gabon ko tsamiya kayiwa magana wallah ba wanda zaiji. At least ko kare ne yake amfana da kai wallah zai kare ka a duk inda ya ganka ko wani naka balle mutum. And masu zagin mu, do u think if someone did not tell u their pains akwai yanda zaka iya taimaka musu ne? Dole ba sai ka sani ba? We all have our own family to look after and a lot of friends. Wanda ya kawo maka kukan shi, shi kake sharewa hawaye. Allah ya bata lafia ameen.
A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah) on

Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. Gurina Allah yabata lfy ba.bakananan magana yadace ayi ba

    ReplyDelete