Sunday, 1 September 2019
Madalla: Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahaya Tana Tallar wani Kamfani

Home Madalla: Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahaya Tana Tallar wani Kamfani
Ku Tura A Social Media
Jaruma maryam yahaya tayi hotuna da ke nuna tana talla aka kamfanin mudassir wanda shidai wannan mai kudi yana da kanti kanti manya manya a cikin jahar Kano da makwatansu wato jahar kaduna.

Wanda har waka saida sarkin wakar san kano nazir m ahmad yayi masa waka.

Wanda duk ma'abucin kallon arewa 24 ko sauran tasho shi zaiga ana nuna kanti mudassir.

A madadin shafin Hausaloaded.com da maziyarttansa na mishi fatan alkhairi.Share this


Author: verified_user

0 Comments: