Tuesday, 3 September 2019
Jarumin Nollywood Hausa Adam A Zango Ya Fitar Da Sabuwar Hanyar kallon Fina Finansa A cikin sauki

Home Jarumin Nollywood Hausa Adam A Zango Ya Fitar Da Sabuwar Hanyar kallon Fina Finansa A cikin sauki
Ku Tura A Social Media


Tsohuwar jarumin kannywood wanda yanzu ya koma nollywood hausa adam a zango ya fitar da sabuwar hanya kallon fina  finansa a cikin sauki akan farashi Naira dubu ₦1000 kacal.

Jarumin ya fito da wannan hanya yanzu  acikin finafinai irin Gwaska return da Gudun  mutuwa da ramuwar gayya wanda.

Ramuwar gayya shine fim din farko na tsohuwar matarsa wanda ta haskaka a fim din "Nas".

Ga kuma Gwaska return
Ga yadda ya fitar da yadda zaku iya register da su

Ga kadan daga cikin mutanen da suka biya kudi daga shafinsa na instagram.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: