Monday, 30 September 2019
Jaruma Zee pretty Ta Kama Dan Damfara Mai Amfani Da Sunanta (Cikin Hotuna)

Home Jaruma Zee pretty Ta Kama Dan Damfara Mai Amfani Da Sunanta (Cikin Hotuna)
Ku Tura A Social Media

Jaruma zulaihat Ibrahim wanda anka fi sani da lakabi zee pretty wanda ta shahara wajen fito bidiyon wakoki tare da mawaka a Masana'antar kannywood da sauran fina finai ta kama wani dan Damfara mai amfani da user din ta a Facebook mai suna "Zulaihat Ibrahim" wanda jarumar tayi jan kunne ga masoyanta da Kada su yarda bata facebook.


Tana mai cewa ita instagram kawai takeyi ko shi tana amfani da suna kamar haka "zpreetyyy"

Ga hotunan chat din dan damfarar da wani masoyaninta.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: