Sunday, 22 September 2019
Jaruma Hafsat Idris Barauniya Tayi Murna Samun Mabiya Miliyan Daya (1M) A Instagram (Hotuna)

Home Jaruma Hafsat Idris Barauniya Tayi Murna Samun Mabiya Miliyan Daya (1M) A Instagram (Hotuna)
Ku Tura A Social Media


Jaruma Hafsat idris Barauniya tayi matukar jin dadi da ta samu mabiya wanda a turanci ake kiran "Followers" a shafin sada zumunta na instagram wanda ta sanya hotuna da dama da wasu nayi mata akan wannan cigaba da ta samu.

Wanda a cikin dai masana'antar kannywood jaruma rahama sadau ce ta fara kawo wa wannan matsayi daga baya sauran jarumai irin hadiza Gabon,adam a zango Ali nuhu nafisa abdullahi sai ita Hafsat idris Barauniya.


Share this


Author: verified_user

1 comment: