Hausa Musics

AUDIO ALBUM : Abdul D One – Tushen Alkawali

Assalamu alaikum warahamatullah a yau shafin Hausaloaded.com kamar yadda ya saba yazo muku da sabon album shaharren mawakin nan ko ince muku matashi mai tasowa a fanin wakokin hausa a yanzu.
Wanda ya tsaya ya yi kokari wajen kawo muku album dinsa mai suna Tushen Alkawali.
1. Abdul D One – Tushen Alkawali
     
2. Abdul D one – Ba Sabo
   
3. Abdul D One – Abokiyar Rayuwa
  
4. Abdul D One –  Tsalle Daya
5. Abdul D One – Jaruma Kina Lokaci
6. Abdul  D One – Maleeka

7. Abdul D One – Ranar Karshe

    Download Audio Now

8. Abdul D One – Murmushi

   Download Audio Now

 9. Abdul D One – Kece sanadina

   Download Audio Now

10. Abdul D One – Babban Yaro

   Download Audio Now

Muna masu baku hakuri na rashin kawo muku cikakken wannan album amma daga yanzu zuwa koda yaushe ku kasance da Hausaloaded.com domin kawo muku sauran wakokin.
Mungode.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?