Saturday, 28 September 2019
Kiwon Lafiya : Alamomin ciwon Suga/Diabetes

Home Kiwon Lafiya : Alamomin ciwon Suga/Diabetes
Ku Tura A Social Media

Kashi na  1 (type 1 diabetes symptoms):

1. Yawan jin kishirwa sosai

2.  Yawan yin fitsari

3. Yawan jin yunwa ko gajiya

4. Raguwar nauyin mutum ba tare da mutum yayi kokarin ragewar nauyin ba

5.  Dadewar ciwo/gwambo bai warke ba/warkewa.

6. Rashin gani sosai

7. Yawan Mura akai akai

Kashi na 2 (type 2 diabetes symptoms):

1. Yawan jin kishirwa sosai

2. Yawan yin fitsari

3.  Yawan jin yunwa ko gajiya

4. Raguwar nauyin mutum ba tare da mutum yayi
kokarin rage nauyin ba

5. Bushewar fata, kaikayin fata

6. Mutum yaji kamar ba kafarsa ba ko jin tsira a kafafu

7. Yin awon jini a asibiti ko wata ingantacciyar cibiyar
lafiya zai iya nuna maka ko kana da ciwon suga ko
kuma akasin haka. Motsa-jiki (exercise), rage nauyin lafiya, ko shakka babu , zasu taimaka sosai wajen shawo matsalolin lafiya.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: