Monday, 23 September 2019
A FADA A CIKA Gwamna Elrufai Ya Cika Alkawarin Da Ya Dauka Na Saka Yaronsa A Makarantar Gwamnati (Kalli Hotuna)

Home A FADA A CIKA Gwamna Elrufai Ya Cika Alkawarin Da Ya Dauka Na Saka Yaronsa A Makarantar Gwamnati (Kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media

Idan dai za ku iya tunawa a shekarun baya ne gwamnan na Kaduna ya yi alkawarin saka yaron na shi a makarantar gwamnati don inganta harkar ilimi a jihar, sabanin yadda sauran 'yan siyasa da kuma manyan masu kudi kan kwashi 'ya'yansu zuwa wasu kasashe maimakon karfafa wadanda suke da su a jihohin su.

Daga Bangis Yakawada


Share this


Author: verified_user

0 Comments: