Friday, 2 August 2019
VIDEO : Yanzu Nafisa Abdullahi Ta kama Babban Dan Daudu Mai Yaudarar mutane da Sunanta

Home VIDEO : Yanzu Nafisa Abdullahi Ta kama Babban Dan Daudu Mai Yaudarar mutane da Sunanta
Ku Tura A Social MediaA yau din nan mun samu labarin cewa wani dan daudu mai suna yakubu Daga jos yana amfani da wasu numbobin waya da yake cewa mutane nafisa abdullahi ce kuma ya iya muryata yana karba kudi daga hannun jama'a da alkawalin aure da sunan Nafisa.

Ga numbobin da wannan guy ke amfani da su da ta fitar


Amma alhamdulillahi mun samu tabbacin hakan inda tayi bayyani dala dala akan wannan mutum a cikin wannan biyo da muka kawo muku.

Ku danna kan wannan hoto domin jin bayyani daga jarumar
  
      

Share this


Author: verified_user

0 Comments: