Wednesday, 28 August 2019
Wata sabuwa : 'Yan sanda Sun Aika Wa Aminu Alan Waka Takardar Sammaci

Home Wata sabuwa : 'Yan sanda Sun Aika Wa Aminu Alan Waka Takardar Sammaci
Ku Tura A Social Media
Rahotanni da muke samu ya nuna cewa rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta aika wa Aminu Ala takardar sammaci.

Majiyarmu ta samu daga aminiyahausa,Takardar sammacin wanda Aminiya ta samu ta nuna cewa rundunar ’yan sandan na bukatar Ala ya zo ofishin ’yan sandan a ranar 2 ga watan Satumba domin amsa wasu tambayoyi.

Ga takardar sammacin a kasa:

Wasu suna ganin gayyatar ba ta rasa nasaba da siyasa, kasancewar takardar ta bukaci Alan ya je wajen jami’in ’yan sanda mai kula da harkokin siyasa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: