Monday, 12 August 2019
Wata Sabuwa ! Kalli bidiyo Muneerat Abdulsalam Ta Aikewa Misbahu Ahmad Sakonnin Zagi Da Tsinuwa Kan Shiga Sabgarta Da Yayi

Home Wata Sabuwa ! Kalli bidiyo Muneerat Abdulsalam Ta Aikewa Misbahu Ahmad Sakonnin Zagi Da Tsinuwa Kan Shiga Sabgarta Da Yayi
Ku Tura A Social Media


Wannan wani sabon rikici ne da ya ɓarke tsakanin muneerat Abdulsalam da mawaki misbahu m ahamd wanda muka kawo muku video domin jin murya kowane daga cikinsu.
Wanda muneerat tayi martani ne akan kalamansa na nuna cewa abunda take ba dai dai bane,ita kuma tana ganin hakan ba karuwanci taje bakin titi ba.
Hausawa kance mawaka bakin mai ita yafi ku saurara lafiya.Share this


Author: verified_user

0 Comments: