Monday, 26 August 2019
VIDEO : Wasu Abubuwan Da Nigeria Tafi kowace A Duniya - Minista Dr Ali isah Pantami

Home VIDEO : Wasu Abubuwan Da Nigeria Tafi kowace A Duniya - Minista Dr Ali isah Pantami
Ku Tura A Social Media


Masha Allah Muna kars godewa Allah (S.W.T) Da ya baiwa kasarmu Nijeriya wannan daraja Allah ya gafartamuna.
Mun kawo muku wannan bidiyo da Minista Sheikh ali isa Pantami ke bayyansu  baiwa da daraja da Allah ya baiwa Nijeriya.

Allah ya karbi rayuwarmu cikin addinin Musulunci amen.
Sauran bayenka da basu cikin addininka Allah idan masu niyar shiryuwane Allah ka shirya su.
Ga bidiyon kasa.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: