Thursday, 22 August 2019
VIDEO : Karyane 'Yan Sanda Basu Kamani ba - sadiya haruna ta karyata batun cewa 'yan sanda sun cafke ta

Home VIDEO : Karyane 'Yan Sanda Basu Kamani ba - sadiya haruna ta karyata batun cewa 'yan sanda sun cafke ta
Ku Tura A Social MediaTunka da warwara bayan mun kawo muku labarin cewa an kama sadiya haruna wanda majiyarmu Hausaloaded ta samu daga shafin instagram mai suna kannywood exclusive sai kuma munka kawo muku cewa an saketa har ta bada hakuri.

Sai kuma kawai yau munyi kicibis da wani bidiyo da take fadin wai karya ne babu wanda ya kamata.

Ta kara da cewa ita fa yar kasa ce dole tani dokar kasar sa'a nan ita ba yar kowa bace da za'a kama yada jita-jita cewa wai ankamata itama haka kawai tagani.

Hausaloaded tana kokari wajen kawo muku labarai da kuma hujja yanzu haka ga bidiyo nan da wannan budurwa ke fadin haka.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: