Friday, 16 August 2019
VIDEO :Kalli Iskancin da Dr Sambo Yake yiwa Adam A Zango Kan Yace Ya Bar Kannywood

Home VIDEO :Kalli Iskancin da Dr Sambo Yake yiwa Adam A Zango Kan Yace Ya Bar Kannywood
Ku Tura A Social Media


Shahararren mai wasan barkwanci na arewacin Nigeriya wato Dr sambo, shima yayi wani wasan barkwanci akan barin adam a zango a masana'antar kannywood idan baku manta ba a jiya ne shafin Hausaloaded ya kawo muku wannan labari to shine wannan mai wasan yayi comedy mai dauke da ban dariya.
Ku danna kan wannan hoto domin kallon bidiyonShare this


Author: verified_user

0 Comments: