Friday, 23 August 2019
VIDEO : Kalli Bidiyon Teema Makamashi Ta Tona Asirin Cewa Dagaske 'Yan Sanda Sun Cafke Sadiya Haruna Sun Kulleta

Home VIDEO : Kalli Bidiyon Teema Makamashi Ta Tona Asirin Cewa Dagaske 'Yan Sanda Sun Cafke Sadiya Haruna Sun Kulleta
Ku Tura A Social Media


Bayan Sadiya Haruna mai sayar da kayan mata ta fitar da wani sabon bidiyo wanda a jiya shafin Hausaloaded ya kawo muku
Mun samu cewa ta karyata wai an kamata wannan ba gaskiya bane sai gashi jiya kwatsam munyi kicibis da wani bidiyo jaruma teema Makashi wanda take cewa:

"Tabbas idan kamata an kamata har ta kwana daya a wajen hukuma wanda kuma wani abu ne da a tsakaninsu da ita teema makamashi wanda kuma a ranar anka yanke komai ya wuce"

"Amma maganar wai ba'a kamata ba gaskiya bane an kamata".

Ga Bidiyon nan kasa:


Share this


Author: verified_user

0 Comments: