Thursday, 22 August 2019
VIDEO :Kalli Bidiyon Iskancin Da Wata Budurwa Keyi Da Wani Tsoho Da Sunan Waka

Home VIDEO :Kalli Bidiyon Iskancin Da Wata Budurwa Keyi Da Wani Tsoho Da Sunan Waka
Ku Tura A Social MediaA yau  ma  dai shafin Hausaloaded ya zo muku da wani bidiyo mai ban al'ajabi inda munka samu muku wani tsoho tare da wata shantalelliyar yarinya suna wasa wanda a turanci ake cewa "show" wanda idan kun kalli bidiyo zaku ga suna bisa fulo ne na wasa.

Sai da wannan wakar da suke rerawa ba yaren turanci bane  ko hausa ba, wani yare ne na daban , wanda wasu a cikin maziyarta zasu gane wannan yare.

Irin wannan bidiyo shike nuna Duniya tazo karshe inda a shigar wannan tsoho shiga ta kamala shigar musulmi sai dai amma kash an samu tsohon na aikata abun takaici da ban mamaki.

Ga bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: