Wednesday, 28 August 2019
VIDEO : Kalli Bidiyon Irin Rashin Kunyar Da Ado Gwanja da Matarsa Sukayi A Bainar Jama'a A Bikin sunan 'Yarsa

Home VIDEO : Kalli Bidiyon Irin Rashin Kunyar Da Ado Gwanja da Matarsa Sukayi A Bainar Jama'a A Bikin sunan 'Yarsa
Ku Tura A Social Media


Shahararren mawakin nan na mata wanda ake wa kirari da limamin mata wato ado gwanja sun chashe sosai shi da matarsa a baina jama'a ranar bukin Diyar su.
Hausawa kance mai bida ga duhu balantana an haska wannan soyayya tayi dad sosai ganin irin yadda suke kwasa rawa shida matarsa maimunat.
Ga bidiyon nan kasa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: