Kannywood

VIDEO : Kalli Bidiyon Budurwa Dai Ta Kuma Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim

Wannan rikici yayi yawa sosai inda aisha Idris ta yi kaca kaca da shugaban tace fina finai na kannywood wato ismail afakallahu wanda shafin Youtube channel mai sunan idon garitv wanda shine mu kuma Hausaloaded ta kawo muku domin gani da idonku kuma ku saurara daga bakin wannan budurwa.
Ku danna kan wannan hoto domin kallon bidiyon.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button