Saturday, 10 August 2019
Tonon Silili - kalli Bidiyo Sadiya Haruna Ta Tona Asirin Yadda Alasan Kwalli Yaso Yayi Zina Da ita

Home Tonon Silili - kalli Bidiyo Sadiya Haruna Ta Tona Asirin Yadda Alasan Kwalli Yaso Yayi Zina Da ita
Ku Tura A Social Media
Tsohuwar jarumar masana'antar kannywood wato sadiya haruna ta falasa asiri yadda tayi da babban jarumin shirya fina finai wato alhaasan kwalli.

Yadda sunka hadu da ita, ya nuna mata yason yayi iskanci ya cuceta wanda haryanzu tace bazata manta cin amanar ta da yayi ba.

Duk dai karin bayyani zaku jishi daga bakin wannan matar ga bidiyo nan mun kawo muku.


Share this


Author: verified_user

2 comments: