Wednesday, 14 August 2019
Shi Kunsan Hafizan Qur'ani Nawa ne Kaf A ne Kannywood ?

Home Shi Kunsan Hafizan Qur'ani Nawa ne Kaf A ne Kannywood ?
Ku Tura A Social Media

A yau shafin Hausaloaded blog ya kawo muku wani labari da munka samu daga shafin Youtube channel mai suna adongaritv wanda sunkayi mana bincike hafizan al-qur'ani mai girma a masana'antar kannywood gasu nan kamar haka


1. Nazir M Ahmad (Sarkin waka)


2. Bello Muhammad bello (BMB)


3 Mal Aminu Saira


4.Nura Hussaini


5 Misbahu M Ahmad


6 Sabir Abdul

Ku kasance damu a koda yaushe domin kawo muku labarai.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: