Tuesday, 13 August 2019
Sarkin Bichi Ya Baiwa Mawaki Aminu Ala Sarautar Dan Amanar Bichi (Hotuna)

Home Sarkin Bichi Ya Baiwa Mawaki Aminu Ala Sarautar Dan Amanar Bichi (Hotuna)
Ku Tura A Social Media

A jiya Litinin ne Mai Martaba Sarkin Bichi, Alh. Aminu Ado Bayero, ya naɗa fitaccen mawaƙi Aminuddeen Ladan Abubakar (ALA) sarautar Ɗan Amanar Bichi.
Sources Dokin karfe

Wannan shi ne naɗin sarauta na farko da Sarkin ya yi tun lokacin da gwamnatin jihar Kano ta ba shi sarauta kwanan baya.

A cewar aminin Alan Waƙa, wato Alh. Auwalu Garba Ɗanborno, wannan sarauta ba ta da alaƙa da waƙa ko kaɗan. Wato sarauta ce mai cin gashin kanta.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: