Monday, 12 August 2019
MUSIC : Abdul D One - Mahaifiya (official Audio)

Home MUSIC : Abdul D One - Mahaifiya (official Audio)
Ku Tura A Social MediaWakar Mahaifiya tana da matukar darussa sosai a cikinta wandfa a gaskiya abdul d one yayi matukar kokari wajen irin nuna kadan daga cikin abubuwan da Mahaifiya take a matsayin duk dan adam.
Da kuma irin yadda idan mutum ya rasa Mahaifiya zai iya shiga wani irin yanayi ko hali har dai idan baiyiwa mahaifiyarsa biyaya ba tana a raye ko ta kwanta dama.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

🎤Ya mamma ya mamma

🎤Mahaifiya soyayyarki mama tacika zuciya

🎤 Tinanina randa zaki wuce ki barni mahaifiya.

🎤Koni inwuce in barki ibarki a zaune cikin duniya.

🎤 Ya Allah Ya Allah

🎤 Dubi mahaifiya kasata cikin aljanna dan kairul anbiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: