Tuesday, 27 August 2019
MUJALLAR FIM TA FITO! Kannun Labarai Na Mujallar Wannan Wata (Karanta)

Home MUJALLAR FIM TA FITO! Kannun Labarai Na Mujallar Wannan Wata (Karanta)
Ku Tura A Social Media

A ciki:

1. ZPreety: Hira da Zulaihat Ibrahim, jaruma 'yar Zuru wadda ta mamaye soshiyal midiya da bidiyoyin barkwanci

2. Abin da ya sa baba na ya saki Dawayya - Aisha Teku

3. Kama 'yan fim irin su Sunusi Oscar: Yanzu na fara, cewar Afakallahu

4. Zuciya ta ba ta mutu ba don an yanke mani ƙafa - Sani Moɗa5. Ba na kewar harkar fim, inji Fati Ladan bayan ta haihu

6. Mecece makomar shirin 'Bilkisu' bayan rasuwar furodusa Umar Sa'idu Tudunwada?

7. Hira da Asma'u Nas, Abdallah Amdaz, Rasheeda Adamu, Mu'az Bushkiddo, marubuci BMB

Da sauran daɗaɗan labarai.

KU KARANTA, KADA A BA KU LABARI!

Share this


Author: verified_user

0 Comments: