Thursday, 29 August 2019
Masu Garkuwa Da Mutane Sunyi Wa Jaruma Maryam KK Duka (Kalli Hotuna)

Home Masu Garkuwa Da Mutane Sunyi Wa Jaruma Maryam KK Duka (Kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media


Maryam KK tana daya daga cikin jarumai mata masu tasowa amasana'antar Kannywood kuma tana daya daga cikin wadanda aka sace su jiya 28/9/2019 a hanyar Abuja.

Cikin taimakon Allah jiya da yamma sai gata an sako ta tare da sauran wasu bayin Allah da aka kama su tare.

Masu garkuwa da mutanan sun dudduke ta inda suka ji mata rauni a fuska da jikinta.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: